Imam Ja’afar dan Muhammad



Tarihin imamJa’afar assadik dan Muhammad (AS)

Sunansa danasabarsa :Ja’afar dan Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi dalib (AS)

Mahaifiyarsa:ummu farwa ‘yar kasim dan Muhammad dan abi bakar

Al-kunyarsa:Abu abdullah  ,  Abu isma’il

Lakabinsa:assadik , assabir , alfadil , addahir , alkamil , almunji da sauransu.

Tarihin haihuwarsa:17 rabi’ul awwal 83H

Inda aka haife shi :Madina

Matansa :Fadima ‘yar Husaini dan Ali dan Husaini (AS) sauran matansa kuyangi ne .

‘ya’yansa :Isma’il da Abdullah da Musa da Ishak da Muhammad da Abbas da Ali da Ummu Farwa da Asma’u da Fadima

tambarin hatiminsa :Allahu waliyyi wa ismati min khalkihi.

Tsayin rayuwarsa :shekara 65



1 2 next