Iimam Hasan dan Ali



Tarihin imam Husaini dan Ali (as)

Sunansa danasabarsa:Al-Husainidan Ali dan abin dalib dan Abdulmudallib……..

Babarsa:Fadimatuzzahra (AS) â€کyar manzon Allah (SAW)

Al-kunyara :Abu abdullahi

Lakabobinsa :arrashid , addayyib , assayyida  , azzakiyy , almubarak , attabi’I limardatil lah , addalil ala zatillah , assibd , sayyidi shababi ahlil janna , sayyidusshuhada’u , abul aimma da sauransu.

Tarihin haihuwarsa:3 sha’aban 4H an ce 5 sha’aban.

Inda aka haife shi :Madina

Yakokinsa:ya yi tarayya da babansa a yakin jamal da siffaini da nahrawan kuma shi ne jagoran askarawan rundunar alkawari da imani masu tsanani akan kafirai da mabiya bata a al’amarin kisan kare dangi na karbala.

Matansa :1-Sha zinan â€کyar kisra 2-laila â€کyar murra assakafiyya 3-Ummu ja’afar Al-kada’iyya  4-Arribab â€کyar imri’ul kais Al-kalbiyya 5-Ummu ishak â€کyar dalha attaimiyya.

â€کya’yansa:1-Ali al’akbar 2-Ali al asgar 3-Ja’afar 4- Abdullahir dari’I 5-Sakina 6-Fatima â€کyar Husainida sauransu.

Tambarin zobensa :  Likulli ajalin kitab



1