Ali dan Abu dalib



Tsawon rayuwarsa:shekar 63

Tsayin imamancinsa:shekara 30

Tarihin shahadarsa:21ramalana 40H.

Wurin da ya yi shahada:masallacin kufa.

Dalilin shahadarsa:saran takobin nan na la’ananne Abdurrahman dan maljam yana mai  sujada a mihrabin masallacin kufa.

Inda aka binne shi :yankin nan na gariyyi a garin Najaf madaukakiya.

Saboda karin bayani duba : Biharul anwar juz’i na 31 na sayet dinmu.

 



back 1 next