Takiyya



Takiyya

An ruwaito daga ImamusSadik, Sadiku AhlulBait- (A.S) a sahihin hadisi cewa: "Takiyya addinina ce'  kuma addinin iyayena ce." da kuma "Duk wanda babu takiyyagare shi babu addini gare Shi."

Kazalikahaka nanta kasance taken Ahlul Bait (A.S.) wajen kore cutar da su kansu da kuma ga mabiyansu da kare jininsu sa'an nanda kawo gyara ga halin da musulmi ke ciki da kumahade kalmarsu da taro tsakaninsu. Kuma Mazhabar Shi'a Imamiyya ba ta gusheba ana sanintada takiyya ba kamar sauran jama'o'ida al'ummu ba, dukan mutum kumaidan ya ga alamun hatsari ga ransa ko ga dukiyarsasaboda yarda abinda ya yiimani da shi ko kuma fito da shi sarari babu makawaya boye yakare a guraren hatsarin, wannan kuwa abu neda dabi'ar hankali ke hukunci da shi.

Abu ne sananne cewaMazhabar Shi'a lmamiyya da lmamansu sun sha nau'o'in jarrabawada matsa lamba da babu wata jama'a da ta sha irinta Saboda hakane ya zamantotilas gare su a yawancin lokuta su yi takiyya sunamasu boye wa masu sabanida su, da kuma barin bayyana hakikanin abinda bayyanarwar ke jawowa a addinida kuma duniya, Saboda wannan nesuka bambantu daga wadanda basu takiyya kuma aka san su da ita banda wasunsu.

Takiyya tana da hukunce-hukunce dangane da wajabcinta da rashin wajabcinta gwargwado sassabawan guraren tsoron cutarwar kamar yadda akaambata a littafan malaman fikihu.

Takiyya ba wajiba bace a kowanehali, takan iya halatta kumasaba mata kan wajabaa wasu halaye, kamar idan bayyanagaskiya da fitowa da ita sarari yazama taimako ne ga addinin musuluncida jihadi a tafarkinsa, to a wannan lokacin sai a yi banzada dukiya kuma ba za a fifitarai ba.

Takiyya na iya zamaharam a ayyukan da ka iya wajabta kasherayuka masu alfarma ko kumayada karya, ko barna a addini, ko cutarwa mai tsanani a kan musulmita hanyar batar da su ko kuma yada zaluncida ja'irci a tsakaninsu.

Kota halin kaka dai takiyya a gurinShi'a Imamiyya ba wai tananufi zamar da su `yan wata kungiyarasiri ba ne domin aiwatarda rushe-rushe da ruguje-rugujekamar yadda wasu daga cikinmakiyan Shi'a marasa fahimtar al'amura ke surantawakuma ba sadora wa kansunauyin su zo su san ingantaccen ra'ayin daga garemu. Kamarkuma yadda ma'anarta ba itace a sanya addini ya zamawani sirri daga sirran da bai halatta a bayyanashi ba ga wanda bai dauke shi a matsayin addini ba, ta yayazai zamanto haka alhali littafanmazhabar Imamiyya da rubuce-rubucensu dangane da fikihu da hukunce-hukunce bayanai game da akida sun game duniya, sun ma wuce yadda ake tsammanidaga kowace al'umma da ke bin addininta, gaskiya ne makiyanmu da ke nufin Kiyayyada Shi'a sun munana amfani da takiyya sun sanya ta daya dagacikin abubuwan soke-soke ga Shi'a, tamkar ka ce basa wadatuwa har sai daiin an sassare wuyansu domin a ga bayansu baki daya a wancan zamanin da cewa mutum Shi'a nekawai ya isa ya gamuda ajalinsa a hannun makiyan Ahlul Bait daga Umayyawa da Abbasawa hatta zuwa zamanin daularusmaniyya.

ldan sukan mai suka ya dogarane da abinda yake zaton cewasuka ba halasba ne a addinito sai mu ce masa:

Na Farko: Mu dai masubiyayya ne ga Imamai (A.S.) mu muna bin shiriyarsu ne su ne sukaumarce mu da ita, kuma su nesuka farlanta ta a kanmu a lokacinbukata, kuma ita tana dagaaddini a gurinsu kuma lalle ka jihadisin Imam Sadik (A.S.) da yake cewa: "Duk w-anda babu takiyya gareshi babu addini gare Shi."

Na biyu: Shar'anta ta kuma Ya zo a Alkur''ni mai girma, wato fadarAllah Ta'ala cewa: "Sai dai wandaaka tilasta shi Zuciyarsa kuwa tana natse da imani." Surar Nahli: 106.



1