Imam Hasan dan Ali



Tarihin imam HasanAl-askari dan Ali (AS)

Sunansa danasabarsa:Alhasan dan Ali dan Muhammad dan Ali (AS)

Babarsa: kuyanga ce mai suna Susan

Kinayarsa :Abu Muhammad

Lakabinsa:Al-askari , Assiraj , Al-khalis , Assamit , Attakiyyi da sauransu.

Tarihin haihuwarsa:8 Rabiul awwal 232H.

Inda aka haife shi :Madina

Matansa:kuyanga ce ana cewa da ita Narjis

‘ya’yansa: Daya ne shi ne Al-imamul hujja Al-mahadi Al-muntazar.
Tambarin zobensa: subhana man lahu makalidus samawati wal ardi.

Tsayin rayuwarsa:shekara 28H.

Tsayin imamancinsa :shekara shida.



1 next