Imam Ali dan Musa



Tsayin imamancinsa :  shekara 20

Sarakunan zamaninsa : Abu ja’afar Al-mansur da Muhammad Al-mahadi da musa Al-hadi da Harunar arrashid da Al-amin da Al-ma’amun dukkaninsu sarakunan abbasiyawa ne

Tarihin shahadarsa:karshen safar203H.

Inda ya yi shahada :Garin Duss a Khurasan

Sababin shahadarsa:shan guba a lokacin halifa Al-ma’amun.

Inda akabinne shi:A al’karyar San’abad a Duss Hurasan.

wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar juz’I na 45 na sayet dinmu.



back 1 next