Imam Ja’afar dan MuhammadTarihin imamJa’afar assadik dan Muhammad (AS)
Sunansa danasabarsa :Ja’afar dan Muhammad dan Ali dan Husaini dan Ali dan Abi dalib (AS) Mahaifiyarsa:ummu farwa ‘yar kasim dan Muhammad dan abi bakar Al-kunyarsa:Abu abdullah , Abu isma’il Lakabinsa:assadik , assabir , alfadil , addahir , alkamil , almunji da sauransu. Tarihin haihuwarsa:17 rabi’ul awwal 83H Inda aka haife shi :Madina Matansa :Fadima ‘yar Husaini dan Ali dan Husaini (AS) sauran matansa kuyangi ne . ‘ya’yansa :Isma’il da Abdullah da Musa da Ishak da Muhammad da Abbas da Ali da Ummu Farwa da Asma’u da Fadima tambarin hatiminsa :Allahu waliyyi wa ismati min khalkihi. Tsayin rayuwarsa :shekara 65
|