Iimam Hasan dan AliTarihin imam Husaini dan Ali (as)Sunansa danasabarsa:Al-Husainidan Ali dan abin dalib dan Abdulmudallib…….. Babarsa:Fadimatuzzahra (AS) â€کyar manzon Allah (SAW) Al-kunyara :Abu abdullahi Lakabobinsa :arrashid , addayyib , assayyida , azzakiyy , almubarak , attabi’I limardatil lah , addalil ala zatillah , assibd , sayyidi shababi ahlil janna , sayyidusshuhada’u , abul aimma da sauransu. Tarihin haihuwarsa:3 sha’aban 4H an ce 5 sha’aban. Inda aka haife shi :Madina Yakokinsa:ya yi tarayya da babansa a yakin jamal da siffaini da nahrawan kuma shi ne jagoran askarawan rundunar alkawari da imani masu tsanani akan kafirai da mabiya bata a al’amarin kisan kare dangi na karbala. Matansa :1-Sha zinan â€کyar kisra 2-laila â€کyar murra assakafiyya 3-Ummu ja’afar Al-kada’iyya 4-Arribab â€کyar imri’ul kais Al-kalbiyya 5-Ummu ishak â€کyar dalha attaimiyya. â€کya’yansa:1-Ali al’akbar 2-Ali al asgar 3-Ja’afar 4- Abdullahir dari’I 5-Sakina 6-Fatima â€کyar Husainida sauransu. Tambarin zobensa : Likulli ajalin kitab
|