Masa'aloli Daban Daban



T: Mene ne abin da ya wajaba kan samari muminai da suke makarantar da take hade da mata dangane da irin fasadin da ke faruwa a wajen?

A: Wajibi ne a gare su tare da kare kansu daga fadawa cikin fasadin su tsaya da umurni da kyakkyawan aiki da kuma hani da munkari, idan har suna da ikon hakan da kuma sharuddan hakan.

 



back 1 next