Imam Hasan dan Ali



Sarakunan lokacinsa: Al-mutawakkil da Al-mustansir da Al-musta’in da Al-mu’utaz da Al-muhtadi da Al-mu’utamad.

Tarihin shahadarsa:8 rabiul awwal 260 H.

Inda ya yi shahada:Samra’u.
Dalilin shahadarsa; An kashe shi da guba a lokacin Al-mu’utamad.

Inda aka binne shi :a gidansa na Samra’u a Irak.

Wanda yakeson karin bayani ya duba:biharul anwar juzu’I na 46 na sayet dinmu.

 



back 1 next