Imam Ali dan Musa



Tarihinimam Ali arrida dan Musa (AS)

suansa da nasabarsa:Ali dan musa dan Ja’afar dan Muhammad

mahaifiyar :kuyanga ce mai suna Najma

Alkunyarsa :Abul Hasan  Abu Ali . …………

Lakabinsa:Arrida , Assabir , Arradiyyu , Alwafi , Alfadil. da sauransu.

Tarihin haihuwarsa:11 zul-ka’ada 148H

Inda aka haife shi :Madina

Matansa :kuyanga ce mai suna: Sakina an ce sunanta  Al-hizran da Ummu habib ‘yar Al-mamun

‘Ya’yansa :1-Muhammd Al-jawad 2-Al-kani’u 3-Ja’afar   4-Ibrahim 5- Al-Hasan  ko Al-Husaini 6- A’isha da sauransu.

Tambarin zobensa :masha’Allah la kuwwata illa bil Lahi

Tsayin rayuwarsa:shekara 55



1 next