Shi'a da Shi'anci



Amma abin mamaki shi ne siyasar Turkawa ta gaba da mazhabar Ahlul Baiti (A.S) da yada karairayi a kan mabiyansu ta wanzu cikin kwakwalen mutane, kuma da dama daga wasu jama'a daga suna dauke da dakon wannan farfaganda da karairayi da aka yada kan Mabiya mazhabar Ahlul Baiti (A.S).


[1] Alkamil fittarih: 2/325. Da kuma, Algadir: 7/78.

[2] Addara'if, na sayyid bn Dawusl hasani: shafi 205. Da kuma, littafin: Assiradul mustakim, na Bayazi.

 



back 1 next