Imam Muhammad dan Ali



Tsayin imamancinsa :shekara 19

sarakunan zamaninsa :Al-walid dan abdulmalik da sulaiman dan abdul malik da Umar dan abdulaziz da yazid dan abdulmalik da Hisham dan abdul malik.

Tarihin shahadarsa:7 zulhajj 114H

Inda ya yi shahada :Madina

Dalilin shahadarsa :Guba da Ibrahim dan walid dan yazid ya ba shi a lokacin halifancin Hisham dan Abdulmalik .

Inda aka binne shi :Bakiyya a madina

Wanda yake son karin bayani ya duba:Biharul anwar juz’I na 42 na sayet dinmu.

 



back 1 next