Imam Ali dan Husaini



Tarihin imam Ali  zainul abidin dan Husaini(AS)

Sunansa danasabarsa:Aliyyu dan Husaini dan Ali dan abi dalib (AS)

Babarsa : ita ce Sha zinan â€کyar yazdajir dan Shahrivar dan kisra an ce sunta Shahri banu.

Al-kunyarsa: Abu Muhammad , Abul Hasan  , Abul Husaini , Abul kasim ……….

Lakabobinsa :zainul abidin , sayyidul abidin , assajjad , zussafanat , imamul muminin , almujtahid , azzahid , al’amin , azzakiyy da sauransu.

Tarihin haihuwarsa :5 sha’aban 38H. a wata ruwaya 15 jimada akhir da sauransu.

Inda aka haife shi :madina

Matansa :An rawaito cewa ya auri mata bakwai ta farko, ita ce Ummu abdullahi â€کyar Al-Husaini (AS) amma sauran duk kuyangi ne. 

â€کya’yansa :1-Imamul bakir (AS) (Muhammad dan Ali ) 2-Abdullahi 3-Al-hasan 4-Al-husaini 5-zaid 6-umar 7-Al-Husainil asgar 8-Abdurrahman 9-sulaiman 10-Ali 11-muhammadul asgar 12-khadija 13-Fatima 14-Aliyya 15-Ummu kulsum da sauransu.

Tambarin zobensa :Wama taufiki illa billahi

Littafansa : Sahifatus sajjadiyya da Risalatul hukuk



1 2 next