Fadima ‘yar Muhammad



Tarihin sahahadarta:3 jimada akhir shekara 11 hijira, a wata ruwaya jimada ula, tana mai ciwon sukan nan na halifa na biyu da barin jariri da karyar kirji da hudar nan ta kusa.

Inda aka binne ta :madina amma ba wanda yasan kabarin ina yake har yanzu .

 



back 1 next