Al-Mahadi (A.S.)



Daga cikin abinda lalle nemu ambata shi a nan shi ne cewazaman jiran ba wai yananufin cewa musulmi su nade hannuwansu ba negame da al'amuran da suke na gaskiya danganeda addininsu da abinda Ya wajaba nataimaka masa, da jihadi a tafarkinsa, da riko da hunkunce-hukuncensa, da yin umarni da kyakkyawa da hani da mummuna ba.

Bilhasali ma  mlusulmi dimin da'iman an kallafa masa ya yiaiki da abinda Allah(SWT) ya saukarna daga hukunce-hukuncenShari'a kuma ya wajaba a kansaya yi kokarinsanin su ta fuska ingantacciya,kuma wajibi ne a kansaya yi umarni da kyakkyawa kuma ya yihani da mummuna gwargwadon abinda ya iya kumaikon yin haka ya samu gareshi "Dukanku makiyaya ne kuma dukankuababan tambaya ne game da abin kiwonsa."

Don hakabai halatta gare shi ba ya jinkirtawajibansa don kawai yana jiranMahadi (A.S.) mai kawo gyara, mai shiryarwa, wanda aka yialbishir da shi, domin wannan ba yasauke aikin da aka kallafa. kuma ba yajinkirta aiki, ba ya samutane su zama sun bar aiki.

Hafizu Muhammad Sa’id Kano Nigeria.

 



back 1 next